Sandra Smisek

Sandra Smisek
Rayuwa
Haihuwa Frankfurt, 3 ga Yuli, 1977 (47 shekaru)
ƙasa Jamus
Karatu
Harsuna Jamusanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
  FSV Frankfurt (en) Fassara1992-19982220
  Germany women's national football team (en) Fassara1995-200813334
FCR 2001 Duisburg (en) Fassara1998-20014425
  FSV Frankfurt (en) Fassara2001-20056520
1. FFC Frankfurt (en) Fassara2005-201314048
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai buga tsakiya
Ataka
Nauyi 56 kg
Tsayi 163 cm
Kyaututtuka

Sandra Smisek (an haife ta a ranar 3 ga watan Yulin shekara ta 1977) tsohuwar ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Jamus, wacce ta taka leda a matsayin mai wasan mai gaba a ƙasar Jamus don FSV Frankfurt, FCR Duisburg da FFC Frankfurt, da kuma tawagar ƙasar Jamus.

Smisek ta buga wa ƙasar Jamus wasa a gasar cin Kofin Duniya na Mata uku.[1]

  1. Sandra SmisekFIFA competition record

Developed by StudentB